SIRRIN KARYA JIFA DA SIHIRI MAI KARFI
SIRRIN KARYA JIFA DA SIHIRI MAI KARFI
Assalamu alaikum jama'a ina yiwa kowa fatan alkairi fatan kowa yana cikin ƙoshin lafiya
Ga wani faida mai ƙarfin gaske wanda insha Allahu zakuji daɗinshi
Duk wanda yake fama da matsalar jifa ko jinnu ko kuma wani in yazo wurinka da irin wannan matsalar
Abinda zaka fara yi shine ka nemi farin takarda ka rubuta wannan hatimin Yadda kake ganinshi sai ka rubuta sunanka a tsakiyar hatimin ko sunan wanda ya kawo maka aikin karya jifa
Bayan ka gama sai ka naɗe ka ɗaura akan charbinka kayi wuridin wannan ayar
وقدمنا الى ما عملوا من عمل فجعلنه هباء منثورا
(WAQADIMNA ILA MA AMILU MIN AMALIN FAJA'AL NAHU HABA'AN MANSURA)
Ƙafa 12,000 kullum (dubu goma sha biyu) to insha Allahu idan akayi haka na tsawon sati biyu ko sati ɗaya komai zai karye
Ga Hatimin nan:
Asararu Zallah Foundation
08109934185


Comments
Post a Comment