Dafa'i Da Jalabi Mai Karfin Gaske

 


Dafa'i Da Jalabi Mai Karfin Gaske

Yan uwa ahlullahi ina yiwa kowa fatan Alkairi da kuma fatan samun nasara a duk in muke.

Sirrin: Dafa'i Da Jalabi Mai Karfin Gaske sirrine mai girma kuma yana daya daga cikin sirrukan da muke aiki dasu.

Allahumma salli ala sayyadina Muhammadu Alfatihi lima ugliqa wal katimi lima sabaqa nasiril haqqi bil haqq wal hadi ila siradikal mustaqim wa'ala ahlihi haqqa qadrihi wa miqidarihil azim.

Wannan sirrin sirrine na dafa'i kuma jalabi kuma ibɗali saboda hatimine na Alqur'ani mai girma kuma JAMIUL KULLI


A rubuta shi asha a shafe jiki na tsawon kwana 7, son samu ace kullum ƙafa 7 kai ko ƙafa ɗaya ne yayi, insha Allahu za'a dace.


Duk mai matsalar rashin jalabi zai iya jarraba shi, mai matsala rashin dafa'i ma zai iya aikatashi duk matsalar da kake dashi xaka iya aiki dashi kuma za'a ga biyan bukata insha Allahu.

Ga hatimin nan:


Asararu Zallah foundation

08109934185

Comments

Popular posts from this blog

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Wuridin Mallakar Miji Mai Karfi

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu