Posts

Sirrin Bude Kofofin Arziki Da Warware Asiri

Image
  Sirrin Bude Kofofin Arziki Da Warware Asiri Sirrin “Surar Li'ilafi Quraish” domin buɗe hanyoyi kofofin arziki da aka rufewa mutum da kuma warware duk nau'in Asiri dake jikin mutum kai tsaye babu bata lokaci, da kuma yaye wasu kwararar damuwa, da kawar da abubuwan sharri a jiki. Ya kai ɗan’uwa, ya ɗan’uwana abinda ake cewa Akan sirrin surar “Li'ilafi” yana aiki ne wajen tsarkake jiki daga sharrin da ke ciki, kuma yana lalata duk wata kazantar makiya dake jikin mutum, sannan yana gaggawar rusa makiya duk karfin su kai ko wanene shi Allah zai yi maka maganin shi. amma sai ka gwada ka gani da kanka, saboda ba zan iya bayyana komai ba tukuna, dan wannan sirrin wallahi mun jarrabashi yafi sau a irga kuma munji dadin shi kada kuyi wasa dashi, mun bawa mutane da dama munyiwa mutane dayawa sunji dadin shi, kuma ku jarrabashi insha Allahu zaku ga dace shi. Yadda ake aikin: A rubuta “Surar Li'ilafi” Kafa 41 a wanke da ruwa mai kyau sannan sai a samu wake fari a dafa wannan wake ...

Sirrin Jalabi Mai Karfin Gaske - Asararu Zallah

Image
  Sirrin Jalabi Mai Karfin Gaske - Asararu Zallah A nemi ƙulli-ƙulli guda bakwai daga wannan tsiro mai suna Kantakara wasu suna kiranshi da jan ganye wasu Kuma taramniya sai a sa su cikin sabon tukunya, a saka ruwa, a bar su su jike a ciki tsawon kwanaki 7, sannan a yi wanka da wannan ruwan na tsawon kwana 7. Inji Malamina ya ce wannan aiki yana taimakawa wajen samun budi ne, wato domin a sami kuɗi, arziki, da ci gaba. Sannan fa Ana iya amfani da tushensa wajen yin wankan domin samun kariya daga sharrin aljanu a wasu al’adu. Asararu Zallah foundation  08109934185

Sirrin Samun Dukiya Da Rufin Asiri - Asararu Zallah

Image
  Sirrin Samun Dukiya Da Rufin Asiri - Asararu Zallah Ana samun ganyen gwandar daji guda 666 ko wanne Ana rubuta masa Wannan Tauraron ramlin mai suna Isqafi kafa 666. Sai a wanke wannan zanen, sannan a yi wanka da shi tsawon kwanaki 3 idan namiji ne, ko kwanaki 4 idan mace ce. A lokacin da ake yin wankan, ana hawa wani abu mai ɗan tsawo kamar dutsen ƙarami, ko kujerar da ke sama, ana yin hakan don nufin cewa mutum zai hau matsayi mai girma ko samun buɗewa. Wannan sirrin yanada girma sosai kada ayi wasa dashi, dan nasameshine daga daya daga cikin malaman kasar Senegal wanda yasha bani sirruka masu karfin gaske kuma tabbas idan na jarraba su ina ganin biyan bukata dai dai gwargwado Alhamdulillah. Saboda haka kuma ku rike shi zaku ga amfanun shi insha Allahu rabbi. Asararu Zallah foundation  08109934185

Sirrin Bude Manyan Alheri: Salatin 1813 ga Kashifu al-Ghumma

Image
  Sirrin Bude Manyan Alheri: Salatin 1813 ga Kashifu al-Ghumma 📖 Bayani Mai zurfi Ma’anar “كَاشِفُ الْغُمَّةِ”  “Kashif al-Ghumma” (كَاشِفُ الْغُمَّةِ) na nufin Mai cire damuwa ko Mai warware ƙunci (wato Allah ne wanda yake kawar da damuwa). Salatin “اللهم صل على كاشف الغمة” yana nufin “Ya Allah, ka yi salati (fatan rahama da salama) ga Mai Cire Damuwa” — wato an nufi Annabi Muhammad ﷺ a matsayin wanda addu’o’insa, albarkarsa, zasu taimaka wajen sassauta wahala da damuwa. Wurin wannan salati a cikin ibada:  Ana cewa a karanta wannan salati kafa 1813 da dare, bayan sallar Tahajjud (wato bayan farkawa da dare don yin ibada) ba tahujjud na ramadan ba, ana nufin sallar nafila da akeyi da daddare.  Ana maimaita wannan salati tsawon kwanaki 21, Wannan hanya ana ɗaukar ta a matsayin wata ibada mai karfi da ake sa ran Allah zai buɗe babban alheri, sassauta damuwa, ya kawo sauƙi da ƙarin rahama ga mai yin ta da zuciya da tawakkali.  Sharhin Ilmi da hankali.  Kamar ...

Sirrin Mallakar Mace Na Har Abada

Image
  Sirrin Mallakar Mace Na Har Abada Don riƙe mace har abada a gidanta , wato riƙe matar da take son barin mijinta da son ranta: A nemi kaza wadda take zaune a kan kwai nata kullum , wato lokacin da kaza ta kwanta tana ruga ƙwai, tana ci gaba da zama a kansu har sai sun fito. A wannan lokacin ne za a ɗauki wannan kaza, a wanke ƙafafunta biyu a cikin ruwa mai tsabta a cikin wani kwano. Sai ayi  addu’a a kan wannan ruwan, sannan a ba matar da take son barin gidanta ta sha wannan ruwa . Insha Allah, za ta daina son barin gidanta kuma za ta zauna har abada . Amma idan namiji ya yi amfani da wannan hanya don cutar da matarsa ko ya yi niyyar mugunta da ita , to zai sami tozali da cikas a rayuwarsa a kowane fanni,  babu abin da zai yi ya yi masa kyau. Asararu Zallah foundation 08109934185

Sirrin Samun Manyan Kudade Na Halal

Image
  Sirrin Samun Manyan Kudade Na Halal. Wannan sirrin: Sirrin Samun Manyan Kudade Na Halal tare da wannan sirri za ku zama 'yantattu wajen samun kuɗaɗen masu yawa, ana Rubuta Suratul Qari'ah kafa 102; amma bayan kowace ayah na surar, zaka rubuta sunan ka. A nemo Farin rago wanda babu digon baki a jikinsa, to da farko sai a raba rubutun gida biyu;  na farko a zubashi acikin abincin ragon da ruwan shansa sai a bashi yaci kuma yasha na tsawon kwana 12. Idan ragon ya mutu kafin cikar kwanaki 12, hakan na nufin aikinka ba zai yi aiki ba. Idan bai mutu ba kafin cikar kwanaki 12, ku yi murna bukata zata biya. A rana ta 12, bayan sallar asuba, sai yi addu'i sosai domin burinku ya cika, sannan a yanka wannan ragon. A raba dukkan naman zuwa sassa uku: daya tare da kai da kafafu A dauki kashi ɗaya a ajiye a gida, sauran a ba da a matsayin sadaka ga mutanen waje. Sauran  ruwan da ya rage, a saka a cikin farin roba, sai kuma a saka wuri guda 102 aciki, kuma sai a ajiye rubutun a w...

SIRRI AKAN KOWACE IRIN DAMUWA KO BUKATA

Image
  SIRRI AKAN KOWACE IRIN DAMUWA KO BUƘATA ‎ ‎Akoda yaushe ba'a taɓa raba mutum da damuwa in ma dai na kuɗi ko lafiya ko na halin zamantakewar rayuwa kowa da irin yadda Allah yake jarraba shi daga cikin Nau'o'i na damuwa kuma akoda yaushe ana fafutuka ne wajen ganin an samu waraka daga wannan damuwa muna fata Allah ya cigaba da yayemana damuwarmu baki ɗaya. ‎ ‎To kamar yadda muka faɗa in har kasan kana cikin wata damuwa kowacce iri ce ban rage maka ko guda ba kuma kake da burin ganin Allah ya ɗauke maka ita to ga wannan sirri ka jarraba shi ni dai fatana duk wanda yaga wannan sirri yayi ƙoƙarin yi don Allah don Annabi Muhammadu s.a.w wallahi wallahi babu kaffara acikin wannan rantsuwa in har Allah yabaka damar aiwatar da wannan to zaka samu kuɓuta daga cikin duk wata matsala ko damuwa sannan buƙatarka kowace iri ce Allah zai biya maka Insha'allahu. ‎ ‎Ga yadda zaka yi: ‎ ‎Zaka yi nafila raka'a huɗu kowacce raka'a Fatiha ɗaya Inna'anzalnahu ƙafa huɗu duk raka...