Wuridin Mallaka

Da farko ana samun tufafi mai tsarki sai kuma wuri mai tsarki wanda babu hayaniyar mutane dayawa son samu ayi aikin da dare ranar Juma'a, bayan mutum ya cika wadan nan sharudan sai ya zauna ya fuskanci Alqiblah ya mai da hankalinshi waje daya, sai ya soma da wurin 1. Wa'alqaita Alaika Muhabbatan Minniy (Kafa - 16,420) Amma duk bayan kafa 1000, Za'a karanta Ya Wadudu kafa 400, sai kace ko kice (Ya Allah, ka mallakamun wane, ya zama baiji kuma bai gani a kaina komai zaiyi sai da yarda ta ya soni tamkar yadda uwa takeson danta) sai kaci gaba da wuridinka, har ka gama Wannan aikin ana yinshi ne na tsawon kwana 7 babu yankewa in bakayi koda na kwana daya bane to aiki ya dawo baya sai ka sake aikin daga farko, saboda haka ayi kokarin idan aka fara a kammalashi domin samun natijar aikin Kada kuyi wasa dashi wannan mallaka ne sadidan, sirrin mallaka mai karfi ne , shi ake kira da. Sirrin mallakar saurayi, sirrin mallakar mace ko mai gida nan gaba kadan zamu kawo muku sirrin mall...