Sirrin Mallaka Mai Zafi | Asararu Zallah

Sirrin Mallaka Mai Zafi | Asararu Zallah

Mace dake son juyo da Hankalin namiji yake binta ko da yaushe ka jarraba mata wannan aikin, zai jawo soyayya da shakuwa sannan zai kara karfin kauna dan tabbas wannan sirrin sirri ne na mallaka mai karfin gaske.

Ana rubuta بسم الله بسم الله بسم الله بسم الله 

Amma sai a buda duk minjaye م da hakuri ه

A saka sunan shi a ciki sai kuma wannan a kasar bismillahin.

يا جبار ياقهار ياجبار ياقهار ياجبار ياقهار ياجبار ياقهار يحبونهم كحب الله والذين ءامنوا اشد حبا لله

 Ta nade tayi laya dashi ta daura a kanta, insha Allahu miji sai ya zama kamar mahaukaci akanta.

Comments

Popular posts from this blog

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu

SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE