Maganin Samun Haihuwa Sadidan

 

Maganin Samun Haihuwa Sadidan

Ga wayanda suke neman ubangiji allah ya azirta su da samun da ko ya ma'ana haihuwa koda mutum ya jarraba ayyuka daban daban ne kama daga kan maganin gargajiya kona bature ko wanne irin magani ne to ya jarraba wannan aikin insha Allahu za'a dace.

Allah ne ke bada haihuwa kuma shine mai amsar addu'a kuma shi yace mu roke shi zai amsa mana saboda haka muyi kokari mu aikata wannan sirrin zamu ji dadin shi insha Allahu.

Wanda ke neman haihuwa Zai rubuta wannan ayar 

يايها الناس اتقوا ربكم الذى خلقكم من نفس وحدة وخلق منها زوجها وبث منهما رجالا كثيرا ونساء واتقوا الله الذى تساءلون به والارحام ان الله كان عليكم رقيبا

Sai a wanke a dafa kaza dashi sai kuci kaida matar ka insha Allahu Za'aga biyan bukata.

Wannan sirrin yanada karfi sosai kuma sirri ne dayake aiki cikin gaggawa da yardar ubangiji ku jarraba shi zaku gode mana insha Allahu, saboda mun bawa mutane dayawa sun jarraba shi kuma sun ji dadi sosai.

Comments

Popular posts from this blog

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu

SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE