Ingantaccen Sirrin Maganin Jinnu Mai Karfin Gaske.
Ingantaccen Sirrin Maganin Jinnu Mai Karfin Gaske.
Wannan Ingantaccen sirrin maganin jinnul ashiq ne mai aure yaya mata ko jinnul ashiqa mai auran namiji
Wannan matsalar yafi yawan faruwa ga yayan mu mata saboda yadda sakaci da kuma wasa da addu'a sannan da halittar da ubangiji yayi musu na burgewa
Dayawa zaka suna fuskantar irin wannan matsalar ta jinnu, anyi magani anyi magani amma abu ya gagara to ga wata hanya da muke bi dan magance irin wannan matsalolin insha Allahu wannan sirri zaiyi magani sosai kuma zai zama tamkar ruqya a wajen su.
Da farko ana rubuta wayannan sunayen da kuke gani
الله حفيظ محمد
Kafa 4444
Sai kuma
اهم سقك خلع يص اللهم حفظني من كل شر شيطان رجيم
Kafa 1111
Sai kuma
بسم الله الرحمن الرحيم
Kafa 619
Sai kuma
لاحول ولاقوة الابالله العلي العظيم
Kafa 313
Sai falaqi da nasi da ayatul kursiyu da laqadja'akum da anarrasulu
Ko wannen su kafa 41
Bayan an gama rubutu Sai a wanke a saka Garin habbatussauda aciki sannan sai a barshi ya jiqa adadin ruwan da za'a wanke rubutun yakai lita 5
Bayan ya jiqa sai a soma shan rubutun ranar Juma'a da safe misalin karfe 6:30, a tabbatar da anyi alwala kuma anyi niya insha Allahu za'a ga abun mamaki idan aka gama shan maganin tikan HABBATUSSAUDAN sai a busar ake hayaki dashi
Comments
Post a Comment