Posts

Showing posts from July, 2025

Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro

Image
  Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro - Daga Taskar Asararu Zallah Wannan Sirrin Mai girma ne, sirrine da muke kiranshi da "Sirrin Warware Duk Wani Kulli Da Nahisantakar Tauraro" kuma yana daya daga cikin manyan sirruka da suke da karfi sosai a yanzu, na samu wannan sirrin daga daya daga cikin manyan malaman kasar oman kuma ya tabbatar mun da ingancinsa. Inda yace wannan sirrin jama'a dayawa sunyi amfani dashi kuma sunji dadin shi. Hakan yasa nima banyi kasa a gwiwa ba na jarrabawa mutane dayawa daga cikin masu zuwa neman taimako a wajena, Allah ya gani acikin kaso 100 kaso 99 sunji dadin shi sosai kuma sunyi godiya, Meyasa nake fada muku duka wannan saboda kusan mahimmancin da sirrin yake dashi domin ku rikeshi hannu bibbiyu domin amfanin ku kuma iyalan ku. Akwai wayanda zaku ga cewa suna fuskantar damuwa musamman akan matsalar nahisantaka komai suka sa a gaba baya kyau, abubuwa sai tabarbare musu yakeyi basa gaba kullum sai baya sukeyi kuma wannan mats...

Sirrin Kariya Daga Jifa Ko Maita Ko Kuma Kambun Baka

Image
  Sirrin Kariya Daga Jifa Ko Maita Ko Kuma Kambun Baka - Daga Taskar Asararu Zallah Wannan sirrin da muka kirashi da "Sirrin Kariya Daga Jifa Ko Maita Ko Kuma Kambun Baka" yanada matukar faida da kuma girman gaske ga duk wanda yayi amfani dashi zai shaida hakan kuma wallahi wallahi sirrine mai girma indai mutum yayi aiki dashi babu wani mahalukin da ya isa ya cutar dashi daga maita ko asiri ko kambun baka ko ida da sauran su. Yadda ake aikin wannan rubutun ana rubutashi a takarda mara zane sai ayi layan shi a saka a jiki wannan sirrin fa bana wasa bane, kada ayi wasa dashi wallahi yanada matukar tasiri sosai mun jarraba shi kuma munga aikin shi kuma ku jarraba shi ga abunda za'a rubuta nan.