Sirrin Kariya Daga Jifa Ko Maita Ko Kuma Kambun Baka

 


Sirrin Kariya Daga Jifa Ko Maita Ko Kuma Kambun Baka - Daga Taskar Asararu Zallah


Wannan sirrin da muka kirashi da "Sirrin Kariya Daga Jifa Ko Maita Ko Kuma Kambun Baka" yanada matukar faida da kuma girman gaske ga duk wanda yayi amfani dashi zai shaida hakan kuma wallahi wallahi sirrine mai girma indai mutum yayi aiki dashi babu wani mahalukin da ya isa ya cutar dashi daga maita ko asiri ko kambun baka ko ida da sauran su.

Yadda ake aikin wannan rubutun ana rubutashi a takarda mara zane sai ayi layan shi a saka a jiki wannan sirrin fa bana wasa bane, kada ayi wasa dashi wallahi yanada matukar tasiri sosai mun jarraba shi kuma munga aikin shi kuma ku jarraba shi ga abunda za'a rubuta nan.




Comments

Popular posts from this blog

SIRRIN SAMUN MANYAN KUDADE

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu

SIRRIN JALABI MAI GIRMA NA SURATU DAHE