Posts

Showing posts from March, 2025

Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu

Image
  Sirrin Maganin Mayu Sadidan, Mai Tarwatsa Mayu. Yadda ake hada maganin mayu sadidan daga dr isa kuma yana tarwatsa su sirri ne mai girman gaske kamar yadda yayi bayani. A tafiyar da ake ciki yanzu mayu da aljanu sun takurawa mutane sosai yawaitar maita har mamaki yake bani da wuya ka shiga unguwa baka tadda mayu daga biyar yayi sama ba saboda haka ga magani fisabilillah na kawo muku dan ku taimaki kanku da iyalanku yadda ake hada maganin shine Ana samun: 1. Tafarnuwa (za'a dan jajjagashi) 2. Kajiji (shima za'a dan daddakashi sama sama) 3. Yayan habba 4. Tazargade 5. Miski ja 6. Man gelo (castor oil) Wayan nan abubuwan za'a hadesu waje daya akwaba su ake hayaki dashi kadan kadan insha Allahu Wannan sirrin wallahi ko nawa za'a bamu bamu cika bayar dashi ba saboda yanda yake da girman gaske babu wanda zai yi amfani dashi face yaga amfanin shi a tattare dashi maganin mayu ne sadidan sosai.

Sirrin Jalabi Na Samun Manyan Dukiya

Image
  Sirrin Jalabi Na Samun Manyan Dukiya. Jama'a da yawa suna yawan kaqo mana korafi akan rashin samun kudi ko kuma duk sana'ar da suka fara basa ganin hasken shi,, saboda haka Duk mai fama da matsala data shafin rashin samun kudi ko wani abu makamancin haka to ya jarraba wannan sirrin, sirri ne mai karfin gaske wanda dayawa daga cikin manyan malaman mu suna amfani dashi kuma dayawan su suna boye shi saboda Ba'a so a futar dashi saboda mahimmancinsa a rayuwar dan adam. Mutum zai samu dukiya sanadiyyar wannan jalabin insha Allahu Saboda haka ga cikakken sirrin a jarraba shi Ana rubuta wannan hatimin dake sama a farar takarda sai a nadeta a ɗaura akan charbi ranar Alhamis ake fara aikin a sa'ar mushtari. Sai a zauna a wuri mai tsarki da kaya mai tsarki ayi wuridin wannan ayar: فقلت استغفروا ربكم انه كان غفارا يرسل السماء عليكم مدرارا ويمددكم بامول وبنين ويجعل لكم جنت ويجعل لكم انهرا Fassara: Faqultustagfiru rabbakum innahu kana gaffara, yursilu sama'a alaikum midrara wa...