SIRRIN WARWARE KO WANNE IRIN ASIRI A JIKIN MUTUM
SIRRIN WARWARE KO WANNE IRIN ASIRI A JIKIN MUTUM
Wannan sirrin yana daya daga cikin manya manyan sirruka da muka jima muna bawa Jama'a shi kuma Jama'a dayawa suna amfana daga sirrin inda mutane dayawa suke mana godiya akan sirrukan indai SIRRIN WARWARE KO WANNE IRIN ASIRI A JIKIN MUTUM ne to tabbas ku jarrabashi zaku ga faidar shi.
Zakuga cewa lokuta da dama mutane suna fama da matsaloli musamman a jifa a jikinsu kuma sun kasa gano hanyar da zasu bi domin magance wannan matsalar saboda halin rayuwa da ake ciki in sha Allahu ga wannan sirrin sai a jarraba.
Yadda ake aikin shine ana rubuta Suratul Yasin kafa 7 a cikin kwanaki 14 na Ć™arshen wata, sai a wanke, bayan nan sai a Nemo kan gatari, ruwan gatari kenan da aka riga aka yi amfani da ita, kada ta zama sabuwa, mafi so ta kasance tsohuwa gaskiya. Sai a zuba wannan rubutun a sabon tukunyar kasa, shi kuma kan gatarin a daura akan wuta har sai ya yi ja yayi zafi sosai, sa’annan sai ka saka shi cikin wannan rubutun na cikin tukunyar daka wanke
Sai kasha rubutun na tsawon kwana uku
Da safe sai kayi sadaka kaza ja. Wannan aikin zai warware duk wani mummunan sihiri Sha sau 3 kafin bacci
Fatan nasara, kuyi sharing domin wasu su amfana
Daga Asararu Zallah Foundation
08109934185
Comments
Post a Comment